'Yan Najeriya A Cikin 'Yan Ci Ranin Da Aka Ceto A Tekun Bahar Rum

5
Wani dan Najeriya mai suna Loveson Okoh, mai shekaru 26 da haihuwa, a lokacin da suka isa cikin wani jirgin ruwan yakin kasar Belgium mai suna Godetia a Sicily a kasar Italiya. Laraba 24 Yuni, 2015.

6