Shugaba Muhammadu Buhari Ya Bude Cibiyar Shige Da Ficen Baki Ta Najeriya A Johannesburg
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Bude Cibiyar Shige Da Ficen Baki Ta Najeriya A Johannesburg

9
Shugaba Muhammadu Buhari yana bude Cibiyar Ayyukan Shige da Ficen Baki ta Najeriya tare da karamar jakadiya Mrs Uche Ajulu-Okeke da mai rikon mukamin babban jakadan Najeriya a Afirka ta Kudu, Mr. Martins Cobham a lokacin da ya gana da al'ummar Najeriya a karamin ofishin jakadancin Najeriya na Johannesburg a Afirka ta Kudu.