Wasu yara kanana da suka ce Boko Haram ta tilasta musu zama soijojinta lokacin da suek karatun allo a Najeriya, sun mika kawunansu ga sojojin kasar Chadi a garin Ngouboua.
Wasu Yara Sojojin Boko Haram Sun Mika Kai Ga Sojojin Chadi
![Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.](https://gdb.voanews.com/654f9036-b30c-43a8-a632-4a6bef2e8afe_w1024_q10_s.jpg)
1
Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.
![Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.](https://gdb.voanews.com/32309053-a5bd-4eec-b587-21b91a144aab_w1024_q10_s.jpg)
2
Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.
![Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.](https://gdb.voanews.com/5b12202b-5e98-494a-b680-a5f1a86af9b7_w1024_q10_s.jpg)
3
Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.
![Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.](https://gdb.voanews.com/d386916a-3b57-4d7d-b13c-b0b7a00d9101_w1024_q10_s.jpg)
4