.
Sojojin Kasar Chadi Sun Fafata Fada da ‘Yan Kungiyar Boko Haram a Garin Gamboru a Najeriya a Ranar 26 ga Fabrairu din 2015
Nijar da Kamaru da Chadi sun kaddamar da gangamin sojojin taron dangi don taimakawa Najeriya wajen yakar ‘yan kungiyar Boko Haram masu ikirarin kafa daular musulunci a yanki arewa maso gabshin Najeriya.
![Wani mutum ne a daure anan da sojojin suka kama a bisa zargin dan Boko Haram ne.](https://gdb.voanews.com/363d058d-569d-4356-9b3f-75767f50d7b9_cx10_cy10_cw79_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Wani mutum ne a daure anan da sojojin suka kama a bisa zargin dan Boko Haram ne.
![Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.](https://gdb.voanews.com/535770ac-2d95-4c48-b7b5-34d82c6aa3a9_cx0_cy6_cw87_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.
![Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.](https://gdb.voanews.com/ebe359d1-3b41-45c6-bea2-4ffb7c6850f7_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.
![Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.](https://gdb.voanews.com/141c0d0d-e203-4b48-ac52-94932aca30ea_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.