Hotunan Wasan dambe A Kasar Hausa
Damben Gargajiya Ta Kasar Hausa
![Wasu 'yan damben gargajiya su na gwabzawa a Sokoto ranar 6 Afrilu, 2008.](https://gdb.voanews.com/d569eaf5-8fea-4622-9efa-9a0266bb1791_w1024_q10_s.jpg)
1
Wasu 'yan damben gargajiya su na gwabzawa a Sokoto ranar 6 Afrilu, 2008.
![Mohammed Abba, a hagu, yana zuba ruwa ma Ahmed Tudu kafin a shiga fagen dambe a Sokoto ranar 7 Afrilu, 2008.](https://gdb.voanews.com/29b56898-07f4-4b85-ab6b-104d600b2756_w1024_q10_s.jpg)
2
Mohammed Abba, a hagu, yana zuba ruwa ma Ahmed Tudu kafin a shiga fagen dambe a Sokoto ranar 7 Afrilu, 2008.
![Wasu yara 'yan damben gargajiya su na daure hannu kafin shiga fagen dambe a Sokoto ranar 6 Afrilu, 2008.](https://gdb.voanews.com/0a2f9063-9b7b-4fac-8f03-bbdaf65d039a_w1024_q10_s.jpg)
3
Wasu yara 'yan damben gargajiya su na daure hannu kafin shiga fagen dambe a Sokoto ranar 6 Afrilu, 2008.
![Razak Lawal, na jihar Akwa Ibom a hagu, yana fafatawa da Bahago Musa na Jihar Edo a ajin masu nauyin kilo 65 a damben gargajiya lokacin wasannin motsa jiki na kasa na Najeriya a Lagos, ranar Alhamis, 29 Nuwamba 2012.](https://gdb.voanews.com/a8529351-ab72-4b95-a53e-5105af7da835_w1024_q10_s.jpg)
4
Razak Lawal, na jihar Akwa Ibom a hagu, yana fafatawa da Bahago Musa na Jihar Edo a ajin masu nauyin kilo 65 a damben gargajiya lokacin wasannin motsa jiki na kasa na Najeriya a Lagos, ranar Alhamis, 29 Nuwamba 2012.