Mutane Masu Yawan Gaske Sun Mutu A Mummunan Harin Bam A Masallacin Jumma'a Na Kano A Lokacin da Ake Sallar Jumma'a
Harin Bam A Masallacin Jumma'a Na Kano
Mutane Masu Yawan Gaske Sun Mutu A Mummunan Harin Bam A Masallacin Jumma'a Na Kano A Lokacin da Ake Sallar Jumma'a

9
Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.